Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » HUKUNCIN WANDA YA KASHE KANSA DA GANGAN ?
Uncategorized

HUKUNCIN WANDA YA KASHE KANSA DA GANGAN ?

iGeekBy iGeekJune 1, 2016No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

HUKUNCIN WANDA YA KASHE KANSA DA GANGAN ? Tambaya: Assalamu alaik, malam Meye hukunci da matsayin wanda ya kashe kansa ko yai sanadiyyar mutuwarsa da kansa, Allah ya karawa malam ilimi da lafiya. Nagode. Amsa: Wa’alaikum assalam,wanda ya kashe kansa da gangan,ranar Alkiyama zai shiga wuta,zai cigaba da kashe kansa da abin da ya kashe ta da shi a duniya a cikin wutar lahira mai kuna, kamar yadda ya tabbata a hadisi. In har ya mutu da imani ko da kwayar zarra ne, ba zai dawwama a cikin wutar ba, zai fita bayan ya gama lokacin da Allah ya diba masa, kamar yadda hadisai suka bayyana. Allah ne mafi sani. Dr Jamilu Zarewa. 30/5/2016H

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Budurwa Ta Gudu Da Motar Saurayinta Bayan Ya Je Saya Mata Shawarma A Kano

July 18, 2022

Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Bayyana Wacce Ta Kashe Mata Aure

July 2, 2022

Duk Namijin Da Ya Kara Sakar Mace A Kaduna Sai Ya Biya Haraji –Mai Rusau

December 3, 2021
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.