YADDA AKE SAUKAR DA VIDEO DAGA YOUTUBE CIKIN SAUKI A yau nazo muku da bayyani yadda ake saukar da vidoe daga youtube a cikin sauki, saboda mutane da dama suna shan wahala wajen saukar da video daga youtube wasu kuma idan zunji zasuyi mamaki to ba abin mamaki bane kabi wanannan hanya itace mafi sauki > ka shiga cikin opera a wayarka ko a computer > sai kayi sanya youtube.com a google > Idan ya bude sai ka rubuta sunan vidoe da kake son saukarwa > idan ya bude sai kayi click a kansa daga nan sai ka duba saman opera or brower > zakaga http://www.youtube.com/watch >sai kayi click a kansa sai ka cire www., sai ka sanya ss guda biyu karka manta ka saka(.) baa bukatarta >idan ya koma http://ssyoutube.com/watch sai kayi click akansa zai nuna maka download Allah ya bada saa By admin SADEEQMEDIA
Advertisements