Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home ยป BAI HALLATA A CEWA MAI AZUMI BA,YA IBADA!!
FATAWA

BAI HALLATA A CEWA MAI AZUMI BA,YA IBADA!!

iGeekBy iGeekJuly 28, 2016No Comments2 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

BAI HALLATA A CEWA MAI AZUMI BA, YA IBADA ! !

Advertisements

Tambaya:

Salamun Alaikum,

Dr wai wani malami ne yake cewa bai halatta mutum ya cewa dan uwansa musulmi da azumin nan ba ya ibada ba, wai sai dai yace masa ya azumi, Dr. Meye gaskiyar wannan maganar ?.

Amsa:

Wa alaikum assalam, Azumi ibada ne tun da Allah ya shar’anta shi ne saboda tsoransa, kamar yadda ya fada a suratul Bakara, Ibada ita ce duk abin da Allah yake so kuma ya yarda da shi na daga zance ko aiki, na fili da na boye kamar yadda malaman musulunci suka bayyana.                                           
Azumi ibada ne tun da Allah ya yarda da shi kuma yana nisanta wanda ya yi shi daga wuta,  kuma ya kebance shi da daraja ta musamman wacce babu irinta, kamar yadda hadisai ingantattu suka tabbatar, ga shi kuma sababin shiga aljanna, ibada kuma ita ce hanyar shiga ni’imomin lahira, wannan yake nuna  kuskuran waccar maganar da kuma karancin ilimin wanda ya fade ta.                                                                    
Allah ne mafi sani.

Amsawa: Dr Jamilu Zarewa.

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

March 12, 2018

Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

February 18, 2018

[Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

July 24, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.