Advertisements
FATAWAR RABON GADO (45)
Tambaya:
Assalamu alaikum malam tambaya akan rabon gado. Mutum ne ya rasu Bai da da ko daya Sannan kuma yana da yan’uwa, daya daga ciki mace ce wanda suke uwa daya uba daya.
Sai sauran kuma da namji daya da mata uku wanda suke uwa daya.
Shin ya rabon gadon xai kasan ce?.
Allah yasa mu dace ameen
Allah yasa mu dace ameen
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida:5, a bawa ‘yar’uwarsa shakikiya kashi:3, sai a bawa ‘yan’uwansa da suka hada uwa daya kashi:2.
Allah ne mafi sani .
Allah ne mafi sani .
Amsawa: Dr Jamilu Zarewa. 10/8/2016