Dr jamilu yusuf zarewa |
FATAWAR RABON GADO (53)
Tambaya?
Assalamu Alaikum malam ina neman qarin bayani akan rabon gado,,,
Mace ce tamutu tabar danta 1 da mijinta da maifiyarta da kuma yan uwanta shaqiqai, yaya rabon gadonta yake?

Amsa:
Wa alaikum assalam,
Za’a raba abin da ta bari gida:12, sai a bawa mijinta kashi uku daga ciki, mahafiyarta kashi:2, sai a bawa danta ragowar kashi bakwan. ‘Yan’uwa shakikai ba sa GADO mutukar akwai Da.

Allah ne mafi sani
Dr Jamilu Zarewa
13/12 /1437
15/09 /2016