Yadda ake chat biyu lokaci daya
na whatsapp,messenger facebook a wayar android
na whatsapp,messenger facebook a wayar android
Da farko dae sanu da xuwa wanannan shafi mai albarka a yau nazo muku da yadda ake chat biyu lokaci daya na whatsapp,messenger,facebook
da dae sauransu
Advertisements
Kawae abinda ake bukata shine “parallel space ” wanannan shine apps da zaka yi download a play store
Zaka gansa kamar haka
Zaka gansa kamar haka
Bayan kayi installing kayi nasara sai ka latsa a inda suke nuna suna add more na kayi selecting appliction da kake so
Sai kayi long in shikenan