Yadda zaka samu 1.20GB da N300 kacal valid for 25 days
Bismillahi Rahamani Raheem
Barkamu da wanannan rana mai albarka a yau nazo muku da labari mai dadi wanda zaka more garabarsa mb data akan naira dari ukku kacal
Yadda zakayi shine
Ka danna *688# bayyan ka dana sanu nuna maka kamar haka
Ka danna *688# bayyan ka dana sanu nuna maka kamar haka
Sai kayi reply by 1 kuna ganin wanda na zagaye shi zaka reply
Idan kayi nasara shikenan
Duba balance na data *885*0#
Ko *140#
NB: idan kayi ,kayi check da farko zasu nuna maka 1.00GB amma kana browersing na sawun minti ukku kana dubabawa zaka ga alamar cewa lalle 1.20GB ne
Duba balance na data *885*0#
Ko *140#
NB: idan kayi ,kayi check da farko zasu nuna maka 1.00GB amma kana browersing na sawun minti ukku kana dubabawa zaka ga alamar cewa lalle 1.20GB ne
Allah ya bada sa,a
Domin karin bayyani sai ka tuntubi wanannan number 09032038203
Domin karin bayyani sai ka tuntubi wanannan number 09032038203