Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Yadda zaka sanya font style batare da kayi rebooting ba ,kuma wanda ka turawa sako ta message ko chat hakan zai ga style a wayar ka ta android
Uncategorized

Yadda zaka sanya font style batare da kayi rebooting ba ,kuma wanda ka turawa sako ta message ko chat hakan zai ga style a wayar ka ta android

iGeekBy iGeekSeptember 23, 20162 Comments2 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
Yadda zaka sanya font style a wayar ka batare da kayi reboot dinta ba kuma haka wanda ka turawa mutum sako da wanannan font style
Nasan mutane da dama suna ganin idan wani yayi masu text a whatsapp or facebook suna posting or comment kana ganin style kamar irin wanannan nawa wada duk wanda yake da whatsapp dina or facebook yana ganin rubutuna ya chanza
To wanannan abune mai sauki shine kawae ka samu application mai suna “fancykey indic”
To sai kaje  a #playstore kayi search da wanannan suna fancykey indic
Bayan kayi installing idan kayi sucessfull installing

Advertisements

Zai nuna maka hakan sai kayi latsa inda anka rubuta fancy indic ka ka mayar da shi blue kamar yadda na Tochpal yake
Bayan kayi haka sai kayi enable dinsa sa’a nan kuma kayi click a Got it
Ko kuma ka dawo wajen typing zaka wani abu kamar haka wanda na zagaye sai latsa shi
Sai ka zabi wanda na zagaye
Bayan ka yi hakan sai kayi click akan 
  #F
Kamar yadda na zagaye
Za’a nuna maka  font,themes,setting
Sai ka shga font ka zabi kalar da kake so
Kamar ni na zabi wanannan da na zagaye shi nake so
Themes :shi kuma ka zabi kalar wanda kake so

Setting:sai kayi untick na soud, auto correction,auto captilazation
Shikenan Allah ya bada sa’a
Domin abinda baka gane zaka iya ajiye comment dinka ko ka tuntubeni ta wanannan lambar waya
09032038203
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Budurwa Ta Gudu Da Motar Saurayinta Bayan Ya Je Saya Mata Shawarma A Kano

July 18, 2022

Tsohuwar Matar Ado Gwanja Ta Bayyana Wacce Ta Kashe Mata Aure

July 2, 2022

Duk Namijin Da Ya Kara Sakar Mace A Kaduna Sai Ya Biya Haraji –Mai Rusau

December 3, 2021

2 Comments

  1. AMINU SAIDU on May 14, 2018 5:03 pm

    kokuma Kabi Wana Link Din

    apkpure.com/fancykey-indic-keyboard-free/com.fancykey.emoji.keyboard.indic

    Reply
  2. Hamisu Ahmad on May 14, 2018 5:03 pm

    Add me to your whatsapp 08025642421

    Reply
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.