Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » FATAWAR RABON GADO (58)|Dr.jamilu yusuf zarewa
FATAWA

FATAWAR RABON GADO (58)|Dr.jamilu yusuf zarewa

iGeekBy iGeekSeptember 27, 2016No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
FATAWAR RABON GADO (58)
Tambaya:
Assalamu Alaikum. mal Allah saka da gidan Aljannah. malam inatambaya mahaifiyata ce Allah ya amshi rayuwarta ta bar mahaifiyarta da maigidanta da ni  namiji 1 sai mata su 6. ya gadon zai kasanche. Allah yakara wa Malam lafiya amin
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ta bari gida:12, Sai a bawa mijinta kashi:3, mahaifiyarta kashi:2, ragowar sai a bawa ‘ya’yanta su raba duk namiji ya dau rabon Mata biyu.      
Aĺlah ne mafi sani
Amsawa: Dr Jamilu Zarewa.
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

March 12, 2018

Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

February 18, 2018

[Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

July 24, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.