Tambaya? Assalamu alaikum mallam menene matsayin kallon tsaraicin ma aurata? Amsa : Wa’alaykumussalam. Ya halatta ma’aurata su kalli tsaraicin junansu, Saboda Annabi s.a.w. yana wankan janaba da matansa, kamar yadda hadisai suka tabbatar. Allah ne mafi sani. Dr Jamilu Zarewa