– Shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da Farfesa Attahiru Jega ne wadanda suka samu lambar yabo na shekaran nan na jaridan Leadership
– Jaridan ta zabe su ne saboda rawan da suka taka na gyara fuskan siyasar Najeriya a zaben 2015
Wannan ne lokacin na farko bayan zaben 2015 da manyan jigoginzabe tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, tsohon shugaban INEC ,Farfesa Attahiru Jega da Shugaba Muhammadu Buhari zasu hadu a taro daya a ranan alhamis,6 ga watan oktoba.
Jaridar Leadership ta zbi wadannan guda 3 a matsayin wandanda suka cancancin lambar yabon shekarar 2015.
Taron bada lambar yabon mai muhimmanci inda zai hada tsaffin shugabannin kasa, gwamnoni, yan majalisa, masu fada aji domin tattaunawa akan maudu’i demokradiyya, canjin gwamnati da kalubalen shugabanci a Afrika.