Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Maganganu 6 da shugabannin Arewa sukayi akan Buhari
NEWS

Maganganu 6 da shugabannin Arewa sukayi akan Buhari

iGeekBy iGeekOctober 12, 2016No Comments2 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
– Malajisar dattawan Arewa sun yi wata taro na zaman dattawan arewan a ranan Litinin, 10 ga watan Oktoba a jihar Kaduna
– Manyan yan siyasa da shugabannin gargajiya sun halarci taron
– Wadanda sukayi magana a taron sune Sarkin Musulmi Alhaji Saad Abubakar da gwamnan jihar Borno mai suna Kashim Shettima

Advertisements

Buhari
Ga maganganu 6 da shugabanin arewa suka ce akan Shugaba Muhammadu Buhari
1. Shugabannin Arewan sunyi Magana akan Boko Haram
“Yau mun hadu a Kaduna cikin kwanciyan hankali , kuma a durkusar da boko haram. Shugaba Muhammadu Buhari ne mai ceton mu a arewa maso gabas, zuwan shi ta kawo karshen Boko haram.”
2. Sun ce Buhari ya karfafa tsaro: “Wasu zasu ce mun gode shugaba Buhari. Zamu iya cewa ka cika alkawarin ka na tabbatar da tsaro”
3. Sun tunantar da shi cewan mutane fan a cikin halin kunci da yunwa
“Bazamu hada kai da wandanda ke cewa shugaba Buhari ya daina tunatar da mu magabatan da suka jefa mu halin da muke ciki ba a yau. Amma zamu hada kai da masu tunatar da shi akan yunwan da yan Najeriya ke ji”.
4. Sun tunatar da shi cewan abubuwa na kara tsanani kullun
“Hauhawar kudi na tsananta rayuwan jama’a kullun. Mutane na rasa ayyukansu. Kasuwani na durkushewa. Matasa na fidda tsammanin samun aiki. Asibitoci na cike da maras lafiya kuma basu da kudin jinya.”
5. Shugabannin Arewa sunce basuyi nadaman zaben Buhari ba
“ Masu kunne su ji, mutanen arewa basuyi nadaman zaben Buhari ba”
6. Sunce zasu kuma zaben shi a 2019
“In Allah ya kaimu 2019, zamu hada karfi da karfe domin sake zaben Shugaba Buhari. Zamu hada kai duk da bambancin addinin mu.”
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.