Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » LATEST :Ana zaman dar-dar a Kaduna
NEWS

LATEST :Ana zaman dar-dar a Kaduna

iGeekBy iGeekOctober 16, 2016No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Rahotanni daga jahar kaduna dake arewacin Najeriya na cewa al’umma na zaman dar-dar sakamakon wani rikici da ya barke a jiya asabar a yayin da wasu mambobi na ‘yan uwa musulmi ta ‘yan Shi’a ke kokarin sake gina makarantarsu.
Wasu matasa ne suka soma far ma ‘yan shian a lokacin da suke kokarin gyare gyare a makarantar, rikicin ya sa mutane tserewa zuwa gidajensu, yanzu haka ma mazauna yankin sun ki fitowa don gudanar da ayyukansu na yau da kullum don gudun abinda zai biyo baya kamar yadda wani sheddun ganin da ido ya tabbatar.
Rahotanni na cewa ‘yan shia biyu ne suka mutu yayin da wasu goma suka sami rauni.

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.