Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » sakon malam Aminu Daurawa Ga Rahama sadau
NEWS

sakon malam Aminu Daurawa Ga Rahama sadau

iGeekBy iGeekOctober 18, 2016No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma Sadau
RAHAMA SADAU, HAKIKA Ki SANI MUSULINCI ADDINI NE WANDA YA YARDA DA IDAN MUTUM YA YI KUSKURE A KIRA SHI A GAYA MASA GASKIYA, A TUNATAR Da sHI AYOYIN ALLAH, KO YA GYARA.
KI SANI ALLAH YA YI NUFIN YA JARRABE KI YA GWADA IMANINKI SHI YA SA ‘YAN UWANKI MASU HARKA FIM SUKA GUJE KI SAI KUMA GA WASU SUNA NEMANKI.
IDAN  AL’AMARIN YA INGANTA, TO MU SHAWARAR MU A NAN KAR KI AMSA KIRAN WANI KAFIRI DOMIN KE DAI MUSULMA CE KUMA MU MUSULINCIN KI SHINE ABIN DUBAWA A GAREMU.
DA ZA KI YI AURE MA SHINE ABINDA YA DACE DA KE. WANNAN HAKKI NE A KANMU MU SANAR DA KE ABIN DA ALLAH YA FADA, DOMIN AURE SHINE YA DACE DA ‘YA MACE KO ‘YAR WAYE A MUSULINCI.
WANNAN SAKO NE, JAMA’A A ISAR ZUWA GARETA.
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.