ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAH
barka da asuba da fatan kowa ya tashi lafiya sanunku da zuwa wanannan shafi mai albarka na sadeeqmedia blog
a kwanankin bayyani nayi muku bayyani akan yadda zaka samu 6times bonus recharge card a airtel yau kuma nazo muku da bayyani 8times bonus recharge card
YADDA ZAKA SAMU WANANANN GARABASA
NA FARKO saya sabon layin airtel sai kayi register shikenan
ko kuma kayi amfani da wanannn code *311# ,idan ka samu ya koma samrtconnect. kayi sa’a
NA BIYU yadda zaka gane cewa kana cikin wanannan tsari shine kana check balance zaka ga an nuna maka haka times 8xvoice,8xData da dae sauransu
kamar wananan hoto da kuke gani shine percentage nawa
kamar wananan hoto da kuke gani shine percentage nawa