Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home ยป HUKUNCIN FADIN (JUMA'AT MUBARAK)|DR.JAMILU YUSUF ZAREWA
FATAWA

HUKUNCIN FADIN (JUMA'AT MUBARAK)|DR.JAMILU YUSUF ZAREWA

iGeekBy iGeekOctober 27, 2016No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
HUKUNCIN FADIN (JUMA’AT MUBARAK)
Tambaya?
Assalamu Alaikum. Dr ko ya halatta Musulmi yayi wa dan’uwansa murna da zagayowar juma’a ta hanyar sako a wayar sailula kamar ace JUMA’A KAREEM ko JUMA’A MUBARAK? Allah yaqara sani.
Amsa:
Wa alaikum assalam,  Akwai malaman da su ka hana hakan, suna ganin ba shi da asali a addini, Amma abin da yake zahiri hakan ya fi kama da al’ada, wannan yasa haramta shi yake bukatar Nassi, tun da babin al’adu da mu’amaloli a bude yake, sai abin da sharia ta haramta.                                            Duk Wanda yake yi ba tare da ya riya cewa ibada ba ce hana shi ko bidi’antar da aikinsa yana da wuya, kamar yadda Ibnu Uthaimin ya yi nuni zuwa haka a fatawar da aka yi masa.
Saidai duk da haka ya kamata kar Musulmi ya zamar da shi al-adarsa kowace juma’a, don kar wasu su fahimci ibada ne.
Allah ne mafi sani
23/10/2016
DR JAMILU ZAREWA
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

March 12, 2018

Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

February 18, 2018

[Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

July 24, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.