Advertisements
FATAWAR RABON GADO (71)
Tambaya?
Assalamu alaikum, malam ina da tambaya. Kanina ne ya rasu bai yi aure ba yana da uwa da uba a raye, yana da kannai 2 macce daya namiji daya, sai ni yayarshi, Dan Allah Yaya za’a raba gadonshi?. Allah ya saka da Alkhairi.
Amsa:
Wa’alaykumussalam, za’a raba abin da bari kashi: 6, a bawa Mahaifinsa kashi: 5, Mahaifiyarsa kashi daya.
Wa’alaykumussalam, za’a raba abin da bari kashi: 6, a bawa Mahaifinsa kashi: 5, Mahaifiyarsa kashi daya.
Allah ne mafi sani.
Dr. Jamilu Zarewa
29/10/2016