*FATAWAR RABON GADO (74)*
*Tambaya*
Assalamu alaikum malam mutumne Allah yaimai rasuwa bashida kowa sai yaiyi guda uku kuma dakinsu daya dan Allah yaya rabon gadonsu zai kasance nagode
*Amsa*
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari kashi uku, kowannensu ya dau kashi guda.
Allah ne mafi sani
09/11/2016
*Amsawa*
*DR Jamilu Zarewa*