*FATAWAR RABON GADO (76)*
*Tambaya*
Assalamu alaikum. DR barka da yamma……
Tambaya
Mutum ne ya rasu ya bar mata daya da ‘ya’ya maza biyu da mata hudu, ya za’a raba abinda ya bari?
Allah ya saka da alkhairi
Mutum ne ya rasu ya bar mata daya da ‘ya’ya maza biyu da mata hudu, ya za’a raba abinda ya bari?
Allah ya saka da alkhairi
*Amsa*
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida:8, a bawa matarsa kashi daya, ragowar sai a baiwa ‘ya’yan nasa su raba, duk namiji zai dau rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani
14/11/2016
14/11/2016
*Amsawa*
*DR Jamilu Zarewa*