FATAWAR RABON GADO (77)
Tambaya?
Assalamu Alaikum!
Dan Allah a taimaka min da wannan tambayar :
Yaya Rabon gadon wadda ta mutu ba ta yi aure ba amma ta bar uwarta da yan’uwa shakikai da liabbai?
Dan Allah a taimaka min da wannan tambayar :
Yaya Rabon gadon wadda ta mutu ba ta yi aure ba amma ta bar uwarta da yan’uwa shakikai da liabbai?
Amsa:
Wa alaikum assalam
Wa alaikum assalam
za’a raba abin da taa bari gida: 6, a bawa babarta kashi daya, ragowar kashi biyar din sai a baiwa ‘yan’uwanta shakikai in har akwai namiji a ciki, in kuma duk mata ne sai a ba su kashi: 4, ragowar kashi dayan a bawa ‘yan’uba, duk namiji ya dau rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani
17/11/2016
DR JAMILU ZAREWA