Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home ยป MENENE HUKUNCIN YIN MASALLATAN JUMA'A GUDA BIYU A GARI DAYA ?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA
FATAWA

MENENE HUKUNCIN YIN MASALLATAN JUMA'A GUDA BIYU A GARI DAYA ?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

iGeekBy iGeekNovember 23, 2016No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
M

ENENE HUKUNCIN YIN MASALLATAN JUMA’A GUDA BIYU A GARI DAYA ?

Advertisements

Babu wani hadisi ingantacce da ya hana hakan, saidai malamai sun yi sabani a cikin mas’alar zuwa maganganu guda uku:wa



cce ta fi inganci daga ciki, shi ne ya hallata ayi sama da juma’a guda daya a gari daya, mutukar akwai bukatar hakan, kamar ya zama masallacin farkon ba zai ishi mutane ba, ko kuma za’a samu wata fitina idan aka hadu wuri daya, ko ya zama akwai nisa tsakaninsu, ta yadda mutane za su sha wahala,
wajan isowa zuwa gare shi, idan babu bukata abin da ya fi shi ne yin masallaci guda daya a gari daya, saboda daga cikin hikimomin shar’anta juma’a akwai samun hadinkan musulmai, hakan kuwa zai fi tabbatuwa idan suka yi sallah a masallaci guda daya,
wannan itace maganar Ibnu Taimimiyya da Ibnu Bazz da kuma Ibnu Uthaimin, da wasu manyan maluma Allah ya yi musu rahama. 
Amsawa Dr.jamilu zarewa
posting by Abubakar Rabiu Yari
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

March 12, 2018

Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

February 18, 2018

[Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

July 24, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.