Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home ยป KADAN DAGA DARAJOJIN ANNABI SAW(.40 ) |SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA
FATAWA

KADAN DAGA DARAJOJIN ANNABI SAW(.40 ) |SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA

iGeekBy iGeekDecember 18, 2016No Comments3 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
KADAN DAGA DARAJOJIN ANNABI SAW(.40 )
1 SHINE SHUGABANNI YAN ADAM BAKI DAYA
2 SHINE MAI TUTAR YABO RANAR ALKIYAMA
3 SHINE WANDA TUN DAGA ANNABI ADAM SAW,
HAR ZUWA KASA SUNA KARKASHIN TUTAR SA
RANAR KIYAMA. 4 SHINE FARKON MAI NEMAN CETO
5 SHINE FARKON WANDA ZAA BAWA CETO.
6 SHINE AKA YAFE MASA ABINDA YA WUCE DA
ABINDA ZAIZO ( IDAN MA YAYI)
7 SHINE ALLAH YAYI RANTSUWA DA RAYUWAR SA
8 SHINE WANDA ALLAH TAALA BAYA KIRANSA DA SUNAN KAI TSAYE, (SAW) , SAI YA ANNABI YA
MANZO YA MAI LULLUBA
9 SHINE WANDA YA JINKIRTA ADDUAR SA CETO GA
AL’UMMAN SA RANAR ALKIYAMA
10 SHINE WANDA DUTSE YAKE YI MASA SALLAMA.
11 SHINE WANDA KUTUTTURAN DABINO YAYI KUKA SABODA RABUWA DA SHI.
12 SHINE WANDA RUWA YA FITO TA TSAKANIN
HANNUNSA.
13 SHINE WANDA AKA CIREWA WANI SAHABI IDO A
WAJAN YAKI YA MAYAR MASA NAN TAKE. KUMA YA
WARKE NAN TAKE .
14 SHINE WANDA YAFI KOWA KYAWUN HALITTA
15 SHINE WANDA YA FADI KOWA KYAWUN HALI
16 SHINE WANDA ZAA DOSA RANAR ALKIYAMA,
BAYA ANJE WAJAN KO WANNE ANNABI, YA BADA
UZRI
17 SHINE AKA AIKO GA DUK DUNIYA, AMMA SAURAN ANNABAWA GA AL’UMMAR SU KAWAI.
18 SHINE WANDA KASA ZATA FARA TSAGEWA YA
FITO RANAR ALKIYAMA.
19 SHINE WANDA MAI WASEELA DA FADEELA
20 SHINE MAI TAFKIN KAUSARA.
21 SHINE WANDA ZAI FARA SHIGA ALJANNAH DA AL’UMMAR SA.
22 SHINE WANDA MUTUM DUBU
70 ZASU SHIGA
ALJANNAH BABU HISABI DAGA AL’UMMAR SA.
23 SHINE LITTAFIN SA YAFI DUKKAN LITTAFIN DA
AKA SAUKAR.
24 SHINE WANDA AKA HALASTAWA AL’UMMAR SA GANIMA BAYAN TA HARAMTA GA WADANDA SUKA
GABATA.
25 SHINE WANDA AKA HALASTAWA AL’UMMAR SA
SUYI TAIMAMA DA KASA
26 SHINE WANDA AKA SANYAWA AL’UMMAR SA
KO’INA YA ZAMA MASALLACI IN BANDA MAQABARTA DA BANDAKI
27 SHINE WANDA AL’UMMAR SA TAZO A KASHE,
AMMA TAFI WADANDA SUKA GABATA DARAJA
28 SHINE WANDA YAYI ISRA’I DA MI’IRAJI HAR
SUKA YI MAGANA DA ALLAH TAALA, HAR YA KARBO
SALLAH 29 SHINE WANDA YAFI ANNABAWA YAWAN
MABIYA DA YAWAN LADA
30 SHINE WANDA AKA NINKAWA AL’UMMAR SA
AIKIN LADA DAYA, ZUWA GOMA
31 SHINE MU’UJIZAR SA BATA YANKEWA DA
WUCEWARSA
32 SHINE WANDA DUK YA BISHI ZAI SHIGA
ALJANNAH WANDA YA SABA MASA BAYA SO
33 SHINE WANDA IDAN KAYI MASA SALATI DAYA,
ALLAH ZAIYI MAKA GOMA.
34 SHINE WANDA ALLAH YA SANYA MAKULLAN
TASKOKIN KASA A HANNUNSA.
35 SHINE WANDA YAFI KOWA SAN ALLAH, KUMA
ALLAH YAFI SON SA.
36 SHINE WANDA SAI KAFI SON SA, FIYE DA
IYAYANKA, DA YA’YANKA, DA KANKA, DA DUK
DUNIYA BAKI DAYA.
37 SHINE WANDA IDAN KAYI MASA SALLAMA, ALLAH YAKE DAWO MASA DA RANSA YA AMSA MAKA
SALLAMAR KA.
38 SHINE WANDA AKA SIFFANTA AL’UMMAR SA DA
ADALCI DA SHEDAR DA ZASU YIWA ANNABAWA,
AKAN SUN ISAR DA SAKO.
39 SHINE WANDA AL’UMMAR SA BATA HADUWA AKAN BATA.
40 SHINE SAHIBUL MAKAMIL MAHMUD SAW.
ALLAH YA KARA MANA SON ANNABI DA BIYAYYA A
GARESHI.
ALLAH TSINEWA MASU TABA DARAJAR ANNABI
SAW.
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

March 12, 2018

Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

February 18, 2018

[Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

July 24, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.