*FATAWAR RABON GADO (81)*
*Tambaya*
Assalamu alaikum, malam Tambaya ce dani dan Allah,, mahaifinmu ne yarasu ya bar mata biyu kuma da ya’ya’ guda 32, maza16 mata 16.yaya rabon gadon zai kasance?
*Amsa*
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ya bari gida takwas, a bawa matansa kashi daya, ragowar kashi bakwan sai a bawa ‘ya’yansa su raba, duk namiji ya dau RABON mata biyu.
Allah ne mafi sani
12/11/2016
Amsawa
*DR Jamilu Yusuf Zarewa*