DAGA TASKAR MANZON RAHMA SAW. (HADISAI 40)
1 Wanda ya fadi La’ilaha illahu Zai shiga Aljannah
2 Mafi alkhairi ku Wanda ya koyi Alkurani kuma yake
koyarwa
koyarwa
3 Magana mai dadi sadaka ce
4 Alkurani Haskene
5 Sadaka Garkuwa ce
6 Hakuri Haskene
5 Sadaka Garkuwa ce
6 Hakuri Haskene
7 Babu aiki sai da niyya
8 Duniya kurkukun mumini
9 Musulmi dan uwan musulmi
10 Muminai Yan uwan juna ne
11 Musulmi na kwarai shine Wanda baya cutar
musulmi da hannunsa ko da harshen sa
11 Musulmi na kwarai shine Wanda baya cutar
musulmi da hannunsa ko da harshen sa
12 Allah mai kyau ne yana son kyau da kwalliya
13 Dauke abinda Zai cuci mutane daga hanya sadaka
ne
ne
14 Wanda yaga abin ki ya canga shi . gwargwadon iko
15 Idan bawa yayi sujjada yafi kusa da Allah
16 Addua itace ibada
17 Zagin Musulmi babu gaira babu dalili fasikanci ne.
18 Yakar musulmi babu hakkin shariah, kafurci ne.
19 Zalunci duhune ranar Alkiyama
20 Dukkaninku masu kiyone kuma zaa tambaye ku
ranar Alkiyama
20 Dukkaninku masu kiyone kuma zaa tambaye ku
ranar Alkiyama
21 Mai hada mutane fada bazai shiga aljannah ba.
22 Wanda ya yiwa musulmi sutura, Allah Zai yi masa
sutura ranar Alkiyama
sutura ranar Alkiyama
23 Idan za kayi roko, Ka roki Allah kawai.
24 Idan Zaka nemi taimako Ka nemi taimakon Allah
kawai.
24 Idan Zaka nemi taimako Ka nemi taimakon Allah
kawai.
25 Nagarta itace hali mai kyau.
26 Kaji tsoran Allah duk inda kake.
27 Kayi aiki mai kyau, ya shafe maka Muminai
28 Ka zauna da mutane da hali na gari.
29 Babu rayuwa mai dadi sai a lahira, idan an shiga
Aljannah
29 Babu rayuwa mai dadi sai a lahira, idan an shiga
Aljannah
30 Alamar munafuki. Karya. saba alkawari. cin
amana .
amana .
31 kaci abinci da hannun dama.
32 kaci gabanka (Banda zari)
33 Ka fara da sunan Allah (domin Neman albarka da
taimako)
33 Ka fara da sunan Allah (domin Neman albarka da
taimako)
34 Wanda yake sallah a Jam’i (musamman sallah
laasar da asuba) Zai shiga Aljannah
laasar da asuba) Zai shiga Aljannah
35 Abubuwan da Allah ya halatta a fili suke, abubuwa
da ya haramta a fili suke.
36 Neman ilmi farilla ne, akan dukkan musulmi
da ya haramta a fili suke.
36 Neman ilmi farilla ne, akan dukkan musulmi
37 Baa cizon mumini sau biyu a rami daya.
38 Aljannah tana karkashin sawun mahaifiya.
39 Allah yana taimakon bawa matukar shima yana
taimakon dan uwansa
taimakon dan uwansa
40 Imanin dayanku bai cika ba har sai ya sowa dan uwansa abinda yake sowa kansa.