*FATAWAR RABON GADO (87)*
*_Tambaya:_*
Assalamu alaikum, Malam ina da tambaya Don Allah, Mata ta mutu ta bar diya mace daya, da iyayenta uwa da uba, da mijinta, ya za’a raba abinda ta bari?.

*_Amsa:_*
Wa alaikum assalam, Za a raba abin da ya bari gida:13, (Auli daga 12) a bawa ‘ya mace kashi:6, uwa kashi:2, Uba kashi:2, sai kuma a bawa miji kashi uku.

Allah mafi sani
✍ Amsawa:
*_Dr Jamilu Yusuf Zarewa_*
*_Dr Jamilu Yusuf Zarewa_*
26/12/2016