*FATAWAR RABON GADO (91)*
*Tamabaya*
Assalamu akaikum malam,
MACE CE TA MUTU TA BAR DA NAMIJI GUDA DAYA DA MAHAIFIYARTA DA KUMA MIJIN TA. malam don Allah yaya robon gadon ta zai kasance ?
Assalamu akaikum malam,
MACE CE TA MUTU TA BAR DA NAMIJI GUDA DAYA DA MAHAIFIYARTA DA KUMA MIJIN TA. malam don Allah yaya robon gadon ta zai kasance ?
*Amsa*
Wa alaikum assalam, za’a raba abin da ta bari gida 12, sai a bawa mijinta kashi uku, mahaifiyarshi kashi biyu, ragowar sai a bawa danta.
Allah ne mafi sani
*Amsawa*✍
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
6/1/2017