Assalamu alaikum warahamatullah,ina muku barka da wanannan rana mai albarka ,Allah ya bamu Alkhairin da a cikinta
Advertisements
yau muna tafe da Tafseer na suratul Nisa’i daga bakin sheikh ja’afar Mahmoud adam kano (Rahamahullah) sai ka latsa nan
Ayi sauraro lafiya
Dan Allah kayi share zuwa ga abokanka na Facebook or whatsapp