DAN UWA ! KADA KACE WAHALA TA HANA KA NEMAN ILIMI:
FITOWA TA BIYU (2)
Ilimi ba ya samu sai an sha wahala .ilimi da wanda za a daukewa wahala wajen neman ilimi da Annabawa ne, To amma ka dubi Annabi musa (A.S) yayin da yayi tattaki zuwa khadir (A.S) domin neman ilimi yana mai cewa “Hakika mun sha wahala a wanannn tafiyar tamu.” [AL’KHAFI,62].
To dan uwana idan ka karanta ka turawa dan uwanka a Facebook or whatspp
posted :by Abubakar Rabi’u
Advertisements