Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home ยป FATAWAR RABON GADO (92) DR JAMILU YUSUF ZAREWA
FATAWA

FATAWAR RABON GADO (92) DR JAMILU YUSUF ZAREWA

iGeekBy iGeekJanuary 16, 2017No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

FATAWAR RABON GADO (92)


Tambaya
Assalamu Alaikum mallam,mutum ne ya rasu ya bar mahaifiya,mahaifi ya rasu da kanne maza bakwai (7) da mata ukku (3).Yaya rabon gadonsa yake?.Allah ya kara daukaka  da fahimta!.

ina nufin mahaifiyarsa tana raye da kanne maza 7 da kanne mata 3 duka uwa daya uba daya.


Amsa:

za a raba abin da aka bari gida shida (6),a bawa uwa kashi daya (1),Ragowar kashi biyar din sai a bawa ‘yan  uwan in karfinsu daya a a dangantaka,duk namiji ya dau rabon mata biyu

Allah ne mafi sani

Amsawa :
Dr Jamilu Yusuf Zarewa

posted: by Abubakar Rabiu

Dan Allah ka turawa dan uwanka a Facebook or whatsapp domin shima ya amfana

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

March 12, 2018

Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

February 18, 2018

[Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

July 24, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.