Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana musulmi yau nazo muku wani zama da ankayi da sheihin mallamin nan likitan hadisi wato
Dr Muhammad sani umar R/lemo
a Radio freedom na kano akan mi nene matsayar mauludi a musulunci
,sa a nan shin yana da asali?,mi nene hukuncin yin wanannan taro wanda wasu yan uwa musulmi keyi a wanannan wata na Rabbi’u auwal .
domin da cewa murna da tuna haihuwar fiyayyen halita wato Annabi Muhammad (s.a.wa)
domin sauraren wanannan lecture sai ka latsa nan
DOWNLOAD MP3 HERE
Ayi sauraro lafiya
Dan Allah ka turawa yan uwa musulmi a Facebook ko whatsapp
posted by Abubakar Rabi’u
Advertisements