MUTANE GOMA WADANDA ALLAH YAKE AMSAR ADDU’ARSU
Hakika akwai mutanen da ayoyi na Al-kur’ani mai girma da hadisan Manzon Allah (SAW) suka bayyana da sun yi addu’a Allah zai karba.
Sune kamar haka:
*****************
1) Al-Mutarru (Mabukaci)
2) Wadda aka zalinta
3) Da zuwan Mahaifinsa
4) Shugaba mai Adalci
5) Mutum na gari wanda baya sabo a fili
6) Matafiya ( wadda ba tafiyar sabo ba ce)
7) Mai biyayya ga Mahaifansa
8) Mai azumi ( Farilla ko Nafila) lokacin buda- baki
9) Mutamin da yake yi wa dan-uwasa addu’a ta alkairi amman wadda ake yi wa bai sani ba.
10) Al-kunuti: Manzon Allah (SAW) ya yi wata daya yana yi wa wasu Kafurai Al-kunuti.
Allah ya sa mu zamo daga cikin wadanda idan sun yi addu’a za a karba. Amin.
Dan Allah ka turawa dan uwanka musulmi Facebook or whatsapp
posted by Abubakar Rabi’u
Advertisements