SHUBUHOHIN Y’AN SHI’A SHEIK AMINU IBRAHIM DAURAWA
Advertisements
((((( KALUBALE_GA_’YAN_SHI’AH)))))
.
ZUWA GA ‘YAN SHI’AH
.
muna kira ga ‘yan shi’ah da sukawo mana hadisai 10 kacal na Sayyada Fadimah (AS).
.
Dole hadisin ya kasance kamar haka: daga Nana Fadimah (AS) tace: Annabi (SAW) yace: ..
.
Wanna shine hadisi a wajan malaman Musulunci, duk abin da bai dangana ga Annabi (SAW) ba tabbas wanna ba hadisi bane.
.
Duk wanda ya kawo mana hadisan Sayyada Fadimah (AS) guda goma (10) da sunan littafan da ya cirosu, sannan muka bincika muka tabbatar da haka.
.
Muna yi masa Al’bshir da Kyauta mai tarin yawa, zamu yi maka kyauta wacce baka taba tunanin zaka sameta a rayuwaba.
—
KUR’ANIN YAN SHI’A DABAN NE DA NAMU!!
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHEEM
.
YAUMA KAM MUNXO DA SAHIHIYAR MAGANA NE DAN GANE DA KUR’ANIN YAN SHI’A WANDA SAU TARI XAKAJI SUNA CEWA:
.
ANCE MUNADA KUR’ANI TO YANA INA KUMA WAYE YA TA6A GANIN SA???? INJI YAN SHI’A FA
.
TO KU BIYO NI KUSHA LABARI KAI TSAYE XAMU KUTSA MUJI ABINDA MALUMANSU SUKE CEWA:
.
TUN DA FARKO SUN FARA KUDURCE CEWA AL-KUR’ANIN MU JABU NE NASU SHINE ORIGINAL KAMAR YADDA MAGANAR WANI MALAMIN SU MUHAMMAD BINU HASSAN AL’ASFARI WANDA AKE LASAFTASHI CIKIN MANYAN MAGABATAN YAN SHI’A YA RASU A SHEKARA TA 290 B.H GA ABINDA YAKE CEWA;
.
”DAGA IMAM JA’AFAR SADIK YACE:-
”BABU WANI DA XAI IYA DA’AWAR CEWA YA TATTARE AL-KUR’ANI DUKKANNINSA XAHIRINSA DA BADININ SA SAI MASU WASICI” (yana nufin imamai)
.
SANNAN YACE IMAM JA’AFAR SADIK YACE:-
”BABU WANDA XAICE YA TATTARE KUR’ANI DUKKANNINSA KAMAR YADDA ALLAH YA SAUKAR DASHI SAI MAKARYACI BABU WANDA YA TATTARESHI YA HADDACESHI KAMAR YADDA AKA SAUKAR DASHI SAI ALI DA IMAMAI A BAYANSA”
.
(duba litttafinsu basa’iruddarajatil kubra fi fada ili ali muhammad na muhammad binul hassan alsaffar shafi na 213)
.
.
Wannan wai suna kokari ne na kawar da kur’anin mu wanda sahabbai suka tattara da kuma nuna cewa be cika ba
.
Kur’anin yan shi’a yana da ayoyi guda DUBU GOMA SHA BAKWAI (17,000) mu kuma namu yana da ayoyi DUBU SHIDA DA DARI BIYU DA TALATIN DA SHIDA (6,236) .
.
Sannan a kur’anin su suna da suratul ahxab wadda mu a namu kur’anin tanada ayoyi 73 amman su a nasu tanada adadin ayoyin bakara wato aya 286 suratun nur kuwa wadda take da ayoyi 64 to su a nasu kur’anin tanada ayoyi 160 suratul hujrat kuma mu a namu tanada aya 18 su kuma tanada aya 90,
.
(domin ganin wannan adadin nasu yananan sun kawo a cikin littafinn su wanda suke ji da shi kuma suke masa lakabi da A.B.C din shi’a wato KITAB SULAIM BIN KAIS na sulaiman binu kais alhilali al kufi shafi na 122)
.
.
Kai akwai bam-bamci sosai amman sbd karmu wahalar da me karatu xamu kyale wannan ga6ar anan
.
. Dangane da dalilin da yasa y’an shi’a basa buga kur’anin su shine dalilannan na takiyya wadanda munriga munyi karatunsu a baya sannan suna kiran kur’anin su da MUS HAF FATEEMAH wanda da shine in kukayi magans se suce ai ba kur’ani akace ba CEWA AKAI MUS’HAF FATEEMAH
.
wannan suna malamin suna malamin su khulaini ya kirashi da haka a cikin littafinsu Al kafi mujalladi na 1 shafi na 171
.
To idan dan shi’a yace maka haka se kace masa ai kuma ga wasu maluman naku sun kira shi da kur’ani kai tsaye wanda xan kawo muku hujjar sa a hade da wannan bayanin da xanyi a kasa
.
DA YAWA XAKAJI YAN SHI’A NA KALUBALANTAR MUTANE CEWA IDAN GASKIYA NE SUNADA KUR’ANI TO YANA INA ME YASA BA’A GANIN SA?C?
.
DOMIN BADA WANNAN AMSA SE MU KOMA GA MAGANAR MALAMINSU HUSSAIN ALKURASANI YANA CEAW;-
.
”MU YAN SHI’A MUNA KUDURE CEWA AKWAI KUR’ANI DA IMAM ALI YA RUBUTA DA HANNUNSA MAI ALBARKA BAYAN DA YA KARE YIWA ANNABI SUTURA KUMA YA XARTAR DA WASIYYARSA KUR’ANIN YA CIGABA DA XAMA A HANNUN IMAMAI A MATSAYIN AMANA DAGA ALLAH HAR YA ISO GA IMAM MAHADI WANDA YA ADANA SHI KUMA XAI PITO DA SHI A LOKACIN DA XAI BAYYANA’E
.
(duba al-islam ala da’ut tashayyu’i na hussain Al-khurasani shafi na 204)
.
Yan uwa ko anan muka tsaya ai kun fahimata sosai!d
.
Kunga duk wanda be yarda da kur’ani ba wanene shi???
.
Kuma anan yaran ZAKZAKY SUNA CEWA BASU DA KUR’ANI to abin tambayar anan maganar iyayen gidan XAKXakY malamansu xamu dauka ko ta su???

Dan Allah ka turawa yan uwa musulmi a Facebook or whatsapp
posted by Abubakar Rabiu’u