Assalamu alaikum warahamataullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya
Advertisements
a yau na zo muku da muhaddara wanda mallam ya gabatar mai taken
MACE TA GARI
wanda Sheikh Aminu Ibrahim daurawa
ya ga batar domin download kayi sauraro ka latsa nan
Allah ka bamu mata nagari
Dan Allah ka turawa yan uwa musulmi
a Facebook or whatsapp
posted by Abubakar Rabi’u