HAKURI DA BIYAYYA GA MALAMI GINSHIKIN SAMUN ILMI!!
Babu yadda za’a yi mai neman ilmi ya cimma bukatarsa har sai ya zama mai hakuri mai da’a ga malaminsa, da rashin sabawa umarninsa, da hakuri wajen bin dokokinsa da zai gindaya masa.
shi ya sa khadir yace wa Annabi musa (A.S)
“Lallai kai ba za ka iya hakuri da ni ba .Ta yaya za ka iya hakuri da abin da ba da ilmi akansa.
musa yace ,za ka same ni mai hakuri in Allah ya so ,kuma ba zan sabawa umarninka ba.”
posted by Abubakar Rabi’u
Advertisements