Any serious Government can fix power problem in six months-babatunde fashola
Advertisements
Assalamu alaikum barka mu da wanannan rana mai Albarka manager of sadeemedia na muku barka da juma’at mubarak Allah ya bamu alkhairan da A cikinta
a yau nazo muku da lecture shahararren mallamin nan wato
Sheikh Bello Yabo sokoto
wanda yayi game da power problem wanda Fashola yayi magana cewa ae duk gwabnati ta kwarai zata iya gyara wutar NEPA a Nigeria cikin wata shida ,yayi dae wanannan magana ne a lokacin da yana Governor of lagos state ,to Allah mai hikima sai ya ajiye wanannan magana ,sai gashi anyi election mai yar malfa ya sha kaye sosai
sai Allah ya ajiyewa babatunde wanannan magana sai kashi yanzu Allah yasa ankayi masa minister of power in Nigeria .
sauran sai kaji daga bakin mallam
sai kuma GMB shi kuma a lokacin mai malfa yace zai kara farashin man fetur sai yace ina ae wanannan magana banza ce ko Naira 40 aka sayarwa dan Nigeria 1 liter an chuchesa ,yanxu kuma ga shi ya hau mulki
domin jin sauran abunda zai ce sai kayi download domin jin saurare
DOWNLOAD MP3 HERE
Ayi saurare lafiya
please share to your friends in Facebook or whatsapp