Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa yana lafiya ina muku barka da juma’ah da fatan kowa yayai sallah lafiya
A yau ina tafe da khuduba wanda mallam ya gabatar a masallaci mai taken
. . . . . . . HA’INCI
wanda Mallam Dr bashar Aliyu Umar kano ya gabatar.
wanannan lecture tana da matukar muhimmanci ga dan uwa ko yar uwa mumina ,saboda ha’inci kalma ce mai matukar dauka ma’ana sosai domin download sai ka shiga nan
DOWNLOAD MP3 HERE
AYI SAURARO LAFIYA
DAN ALLAH KAYI SHARING ZUWA GA ABOKANANKU A FACEBOOK OR WHATSAPP
Advertisements