Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home ยป Fatawar Rabon Gado (94)- Dr jamilu Yusuf Zarewa
FATAWA

Fatawar Rabon Gado (94)- Dr jamilu Yusuf Zarewa

iGeekBy iGeekJanuary 30, 2017No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Fatawar Rabon Gado (94)
Assalamu Alaikum da fatan mallam yana Qoshin lafiya

Dan Allah mallam ya za’ayi rabon gadon matan da ta rasu tabar mijinta da yarinya 1 da kanne maza 2 da mave 1 wanda suka hada uwa daya uba daya, da kuma namiji 1 da mace 1 wanda suka hada uba  daya ,da kuma namiji 1 da mata 2 wanda suka hada da uwa daya dasu.
Nagode Allah ya kara mana ilimi mai albarka

     Amsa

wa’alaikum assalam za’a raba abin da ta bari gida hudu,miji za’a bashi daya ,ita ‘yar za’a bata biyu,zai rage saura daya shi za’a bawa yan’uwanta  da suka hada uwa da uba su raba.Namiji zai dau rabon  mata biyu.

Allah ne mafi sani 

Amsawaa
Dr jamilu Yusuf Zarewa

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

March 12, 2018

Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

February 18, 2018

[Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

July 24, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.