Assalamu alaikum warahatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya.
A yau muna dauke da khudbar babban malamin nan wanda shima sheikh malamine mai bada gudumuwarsa ga hana abubuwan asha ,kar yadda kwanaki yayi ruwa yayi tsaki wajen dakular da ginin wajen yan wasan kwaikwayo mai suna KANO VILLAGE har sai da Allah ya basu nasarar tsayar da abun
wanannan shine
Sheikh Abdullahi usman Gadon kaya
Taken wanannan khudbah itace :
ILLAR REEBAH DA ZEENAH.
Ina yan’kasuwa ina ma’aikata ina manoma ina masu ta’ammali da banki ba bisa ka’idaba ku saurari wanannan khudba da kunen basira dan ka sami mafuta.
Domin saukaar da wanannan khudba sai ka latsa nan
DOWNLOAD MP3 HERE
Dan Allah kayi share zuwa ga Abokananka na zada zumunta wato Facebook ,domin kai ma ka zomo mai samun ladah a wajen yada abun Alkhairi
Advertisements