Ladabi Ga Allah!!!
Allah shine mahaliccin kowa da komai ,alheri da sharri .Amma yana daga cikin ladabi ga Allah Ta’ala ba jingina masa komai sai abu mai kyau .Dubi khadir (A.S) lokacin da yake bayanin huda jirgin ruwa na wadannan mikinai,sai ya dangana wanannan aikin ga kansa, saboda a zahiri ba abu ne mai kyau ba,sai ya ce,
“sai na yi nufin na lalata shi.”
Amma lokacin da yake bayanin garun da ya mikar, sai yace ,
“To sai ubangijinka ya nufi su kai ganiyar karfinsu, su fito da dukiyarsa.”
sai ya danganta wannan aikin kai tsaye zuwa ga Allah Ta’ala.[Dubi Al-kahfi,79, da 82].
Dan Allah kayi share zuwa ga yan uwana abokanan arziki na Facebook ko whatsapp
Daga Dan uwanku Abubakar Rabiu
Advertisements