Assaalamu Alaikum Warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana yana lafiya.
Advertisements
Barka da juma’at mubarak ,Allah ya bamu Alkhairi da ke cikinta.
Ayau zazo muku da wa’azin mallam shahararen mallamin nan na Nigeria wanda shine sunkayi gwagwarmaya wajen wa’azi a Nigeria wanda har ake masa take da SOJAN TURNUKU NA AFRICA.
wanannan mallamin dae shine
SHEIKH ABUBAKAR GERO ARGUNGU
wannan wa’azi mai Taken :Tsayuwa ga Sunnah
kaji yadda mutanen kirki nayi tsaye a sunnah da hakuri da juriya da sunkayi a tsayawa ga Qalallahu Qala rasulallahi,
Domin download wananna wa’azi sai ka latsa nan . idana latsa zai nuna maka CANCEL AND SAVE sai kayi click on SAVE.
DOWNLOAD MP3 HERE
Dan Allah kayi share zuwa ga Abonkai na Arziki a Facebook or whatsapp
ku kasance da sadeeeqmedia