Assalamu alaikum warahamatullah barkamu da warahaka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Yau kuma nazo muku da muhaddara mai amfanin gaskia ga yan uwa musulmi domin sanin matsalolin Ma’aurata da kuma hanyoyi da za’a magance su.
wanda mallam ya gabatabar mai taken MATSALOLIN MA’AURATA.
shine mallam
Advertisements
Sheikh ja’afar Mahmoud Adam kano [Rahamahullah]
Domin yin download wanannan muhaddara sai kayi click a nan
idan kinka yi click zai nunomaka CANCEL AND SAVE,sai kayi click on Save.
Dan Allah kayi share zuwa abokan arziki Facebook or whatsapp.