Assalamu Alaikum Warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya .
A Yau nazo muku da wa’azin mallam wato sheikh Musa Yusuf Asadus sunnah.
wanannan wa’azin yana da matukar amfani saboda yakamata kowa yasan wanannan tatakai na nuna farin ciki da ni’imar da Allah ya baiwa bawasa dan Adam,domin da yawanmu bamusan matan da ake yi godiya ga Allah .
To Alhamdulillahi yau kam ga shi mallam yazo muku da wanannan wa’azi mai taken:
Yadda Ake Godewa Allah da Ni’imar da Mutum Ya samu
Advertisements
Domin Download sai ka latsa nan ,idan ka latsa zai baka zabi biyu CANCEL and SAVE ,sai kayi SAVE.
DOWNLOAD MP3 HERE
Ayi sauraro lafiya
Dan Allah kayi share zuwa ga abokanka na Facebook ko wata kafa yada labarai domin ka zamo mai yada alhairi