Assalamu alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya tare da mun wuni lafiya
A Yau munzo muku da wata lecture wanda mallam ya Gabatar mai Taken: Wacee Mijinta Yafi
wanda sheikh Ja’afar Mahmoud Adam Kano [Rahamahullah]
To fah yan uwana musulmi mata ga lecture wanda a gareku tamkar competition ne sanin miji nagari
Haka zalika ku kuma yan uwana maza ,ku saurari wanannan lecture domin ka shirya ka gyara ga matan ka ,idan kuma kana irina mabukaci To sai mu shirya mu kiyaye
Domin download wanannan lecture sai ka latsa nan da kasa zai nuna maka zabi biyu biyu a opera SAVE and CANCEL ,sai ka zabi SAVE.
DOWNLOAD MP3 HERE
A yi sauraro Lafiya ,ku kasance da sadeeqmedia
Dan Allah kuyi share zuwa ga yan uwa musulmi domin ka samu lada yada Alkhari
Advertisements