Assalamu alaikum warahamatullah a Yau kuma mun koma kawo muku wakokin shahararen mawakin nan wanda Hausawa kan yiwa kirati da man Gyada baka barci wato ba kowa ne mai wannan kirari ba sai Nazifi Asnanic Gwarzon mawaki an buga anbarshi ‘yan mazan jiya indae a fagen waka ne .To shine yau nazo muku da Album dinsa mai suna KOWA YA SHA KIDA.Kai/ki da jin sunan wanannan album zai kawatar da kai sosai fiye da tunaninka/ki ga wakokin kamar haka:
kowa Ya sha Kida 001
kowa Ya sha Kida 002
kowa Ya sha Kida 003
kowa ya sha kida 004
kowa ya sha kida 005
kowa ya sha kida 006
kowa ya sha kida. 007