Sabuwar wakar shahaharen mawakin zamani Yaro matshi da gayu kayi taka kayi ta yaro ,yaro mai kudi abokin tafiyar manya inji hausawa to shi kuma wannan yaro ne mai fasaha ta fanin waka,yazo muku da wata waka mai dadi wanda ke sanya zucakatan masoya cikin natsuwa da a nashawa sunan wakar dae ita ce .
Kallon so Nake miki,dajin sunan wakar nan akwae kalamai masu tausasa zuciya.
Domin download sai ka latsa nan.