Saukar da sabuwar wakar shahararren mawakin zamani wato Umar M ShareeF.Matan Aure.
Wanannan waka dae waka ce wada sabuwar ce wadda fasihin mawakin yayi cikin kalamai masu dadi wanda a gaskia ina son wanannan waka sosai wanda duk wanda ya saurara zai fahimci miye wakar take nufi .
Umar M shareef mawaki ne wanda har yanzu taurarowarsa ke haskawa.
Domin download wanannan waka ko ince saukar da wanannan waka.
Download Music here
Advertisements