Saukar da wakokin Umar m shariff Nusaiba song and mansura song.
wadanann wakokin dae yayi so ne saboda akwae al’ajabi kamar wakar mansura song ,inda yake bada labarim tafiyar zuwa lagos inda masoyiyarsa mansura abun mamaki ya sha wahala kafin yakai garin wallet dinsa da kuma Atm card dinsa duk ya fadi,gashi ba wasu yan chanji a tattare da shi daga nan dae ya kai cikin birnin lagos agege amma abin ban tausai yana zuwa ana daura auren mansura!!!.
Umar M shareeF Nusaiba song
Download Audio here
Umar M shareeF Mansura song
Download Audio here
Advertisements