Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Kece A Farkon Farko Video Song.
Idan baku manta ba munyi posting na audio wanannan waka to sai gashi yanzu munzo muku da Video wanannan waka mp4 wakar wani sabon yaro ne da sabuwar yarinya na hau wakar kuma a gaskia a fanin dress da kuma shooting din wakar duk yayi sha’awa ko kawatarwa.
Domin download sai ku latsa nan.
Download Mp4 Video
Advertisements