Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Banyi Dana Sanin Zuwana Kasar Amurka Ba — Rahama Sadau
kannywood

Banyi Dana Sanin Zuwana Kasar Amurka Ba — Rahama Sadau

iGeekBy iGeekApril 23, 2017No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Jaruma Rahma Sadau ta musanta zargin da akeyi ma ta cewa tayi danasanin zuwa kasar America. – Acewar jarumar ba wani da nasani da nayi domin adalilin sana’a naje bada niyar shashanci ba.

Amma abinda nasan nace shine, “tabbas akwai banbanci tsakanin America da Nigeria awajen yin fim,” banbancin abayane yake.
idan kai bahaushe ne to kayi sana’ar fim din hausa yafi maka amfani. domin shine wanda zai kare mutuncin mutum.

Dan haka a ra’ayina Hausa fim yafi min American fim, amma awajen hausawa.
kuma ni da America gwara kasata Nigeria. wannan maganar nasan kawai na fada amma jama’a sai suka canja min magana.

Sannan kuma Jarumar ta kara da cewa zanyi amfani da wannan damar nayi godiya zuwaga Ali Nuhu, Sani Danja da sauran mutanen da suke kokari awajen ganin nadawo masana’antar hausa fim.

® Naij Hausa

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Yadda wasu fitattun jaruman sunka kwashe shekaru cikin masana’atar fim

January 30, 2023

Hirar murya kunya yar tiktok a hannun yan sanda

January 30, 2023

Karshen Tika Tik : Lilin Baba Ya Bayyana Hotunan Yaronsa Na Farko

January 10, 2023
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.