Saukar Da wakar Umar M Shareef Ta Auren Nura m inuwa .
wanannan waka dae waka ce wanda shahararren mawaki yayiwa takwaransa mawaki wato nura m inuwa waka na tayashi murna Aurensa.
wanda muna tayashi murna sosai Allah ya basu zama lafiya.
Domin download wanannan waka sai ka latsa nan
Download Audio here
Advertisements
2 Comments
ina godiya sosai dan uwana
Assalamu Alaikum!
Ina mai farin cikin kasancewa daya daga cikin mutane marasa adadi da suke ziyartar wannan website din.
a gaskiya naji dadin sannan nayi farin cikin sanin wannan website din.
kuma ina addu'ar Allah yakara daukaka yaren mu na Hausa.
Allah yakara hada kayukan musulman duniya baki daya
Naku:
Uzairu Haruna
Twitter & Istagram: @eluxeey